Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Kwankwaso ya fice daga jam’iyyar NNPP

Rahotanni sun bayyana cewar tsohon gwamnan ya kammala shirye-shiryen komawa jam’iyyar ADC a ranar Litinin.

Babban taron PDP muhimmin mataki ne na tunkarar zaɓen 2027 — Saraki

Saraki ya ce yana son ganin jam’iyyar ta daidaita kowane ɓangare da ke takun saƙa da juna.

Da ikon Allah Zamfarawa za su kayar da Dauda Lawal a zaɓen 2027 —Yusuf MD

“Tarihi zai maimaita kansa, da ikon Allah, sai an kayar da Dauda a zaɓe mai zuwa tun da ya fi waɗanda ya gada zalunci, abin da Matawalle ya samu a she

Kwankwaso zai koma jam’iyyar ADC a ranar Litinin — Ƙofar Mata

Wannan mataki na Kwankwaso na iya ƙara wa jam’iyyar ADC ƙarfi.

Abin da ya sa na sauka daga muƙamin Mataimakin Gwamnan Kano — Gwarzo

Murabus ɗin Gwarzo ya zo ne a daidai lokacin da ake cikin rikice-rikicen siyasa da shari’a kan ofishin mataimakin gwamna a Kano, inda majalisar dokoki