Kotu ta kori Mohammed Abacha daga takarar gwamnan Kano
Kotun Daukaka Kara ta kwace takarar Gwamnan Kano a Jam’iyyar PDP daga Mohammed Abacha ta bai wa Sadiq Wali.
Fagen Siyasa
Kotun Daukaka Kara ta kwace takarar Gwamnan Kano a Jam’iyyar PDP daga Mohammed Abacha ta bai wa Sadiq Wali.
Sanarwar da ya fitar ranar Alhamis ta ce babu kamshin gaskiya a labarin da ke cewa ya bar PDP
Hukumar ta ce duk wanda ta kama zai yaba wa aya zakinta
Wani matashi mai suna Sadik Kabir Tudun Murtala ya rasa ransa sakamakon saran da ake zargin ’yan bangar siyasa sun yi masa a Kano.
Za mu samar da Najeriya sabuwa ta yadda kowa zai ji dadi