Gobe ake muhawarar ’yan takarar Gwamnan Kano
Za a a watsa shi ta kafafen sada zumunta da kuma Rediyon Freedom da Nasara FM da Vision FM
Fagen Siyasa
Za a a watsa shi ta kafafen sada zumunta da kuma Rediyon Freedom da Nasara FM da Vision FM
Kowannensu ya mulki jihar na shekara takwas, yanzu kuma yana da dan takarar da ya sanya don mulkar Jihar Kano
Kotun Koli ta sake tabbatar da Hajiya Laila Buhari a matsayin ’yar takarar Sanatan Kano ta tsakiya a Jam’iyyar PDP.
El-Rufai ya kalubalancin ’yan fadar shugaban kasa da yake zargi da zagon kasa ga takarar Bola Tinubu a zaben shugaban kasa da ke tafe.
Edwin Clark ga Okowa ya nemi Okowa ya janye takararsa ta mataimakin Atiku