Karbar katin zabe: Gwamnan Kwara ya bai wa ma’aikatansa hutun kwana guda
Gwamnatin jihar ta ba da hutun ne don bai wa ma’aikatanta zarafin su je su karbi katin zabensu.
Fagen Siyasa
Gwamnatin jihar ta ba da hutun ne don bai wa ma’aikatanta zarafin su je su karbi katin zabensu.
Dan takarar ya bayyana haka ne lokacin yakin neman zabensa a Billiri
Ya ce APC ta nuna bai kamata a sake amince mata ba
Dan takarar ya koma ne da dimbin magoya bayansa
Gwamnan ya ce muddin aka fusata shi, zai soke izinin