Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba zan tsaya takarar shugaban ƙasa ba a 2027 — Saraki

Saraki ya musanta jita-jitar cewa yana shirin sauya sheƙa zuwa wata jam’iyya, yana mai jaddada cewa yana nan a PDP.

Kwankwaso na tattaunawa da jam’iyyun ADC da NDC

A ranar Lahadi ne wasu manyan jiga-jigan hamayyar siyasar Najeriya suka kai wa Kwankwaso ziyara a gidansa da ke Kano.

Kakakin Majalisar Zamfara da mambobi 12 sun koma APC

Ana sa ran jam’iyyar APC za ta karɓi gwamnan a hukumance a wannan Talatar a wani biki da Kashim Shettima zai halarta.

Tsohon hadimin Ganduje, Salihu Yakasai, ya koma ADC

Yakasai ya taɓa ficewa daga APC a baya bayan an dakatar da shi daga muƙaminsa a 2021.

Tsohon ɗan takarar Gwamnan PDP a Yobe ya koma ADC

Bayan yi wa PDP hidima tsawon shekaru da dama, daga bisani mun yanke shawarar shiga ADC don ci gaban al’ummarmu baki ɗaya.