Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zargin N96bn: Wike ya sake maka Amaechi a kotu 

Gwamnatin na zargin Amaechi da yin sama da fadi sa biliyan 96 lokacin da yake gwamnan jihar.

Wata daya kafin zabe, Kotu ta haramta wa Elisha Abbo takarar Sanata a APC

Kotun ta ce APC ta kori Sanata Abbo a gundumarsa

Ganduje zai tantance jam’iyyu kafin kamfe a filin wasa na Sani Abacha

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce daga yanzu sai jami’an tsaro sun tantance duk jam’iyyar da ke son amfani da filin wasa na Sani Abacha da ke

APC ta fi PDP shiga matsala —Kofa

Kofa ya ce APC za ta sha mamaki a zaben da za a yi a wata mai kamawa.

Zan dora daga inda El-Rufai ya tsaya a Kaduna —Uba Sani

Uba Sani ya ce kafa ’yan sandan jihohi da bai wa masarautu ’yancin cin ganshin kansu ne mafita daga mastalar tsaro