Kano 2023: Dalilin ba wa Gawuna takarar Gwamna —Ganduje
Biyayya ta sa muka tsayar da Gawuna takarar Gwamnan Kano, in ji Ganduje.
Fagen Siyasa
Biyayya ta sa muka tsayar da Gawuna takarar Gwamnan Kano, in ji Ganduje.
Ya ce ba a tana zagin mahaifinsa ba sau da ya shiga siyasa
Ya ce har yanzu babu wata cikakkiyar shaidar takara daga jam’iyyar tasa
Jam’iyyar NNPP ta yi alkawarin samar da kudaden shiga Naira biliyan 1o daga hasken rana a duk shekara a Jihar Katsina.
Da farko Babbar Kotun Tarayya da ke Gusau, ta soke zaben Dauda Lawan a matsayin dan takarar Gwamna Jihar Zamfara a PDP