Zan amince da nasarar Binani muddin ta kada ni a mazabarta —Ardo
An daina yaudarar jama’ar Jihar Adamawa da dan wani na goro da za a basu su kada kuri’a.
Fagen Siyasa
An daina yaudarar jama’ar Jihar Adamawa da dan wani na goro da za a basu su kada kuri’a.
Badaru ya ce Tinubu yana da koshin lafiya tun sa ya iya gudanar da aikin Umrah a kasa mai tsarki.
Gwamnan ya ce zai mayar sa hankali kan zaman lafiya a jihar.
Tsohon Sanatan ya ce ’yan siyasa za su iya neman goyon bayan IBB ko Abdulsalami
Tinubu ya ce yana tausayin Peter Obi a zaben da za a shiga a wata mai kamawa.