Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Su Obasanjo suka jefa Najeriya cikin tasku —Akinyemi

Farfesa Akinyemi ya ce su Obasanjo ne suka jefa Najeriya cikin taskun da take ciki a yanzu, don haka ya ja bankinsa ya yi shiru

Masu sukar lafiyata ba su da abin yi ne —Tinubu

Shirmammu ke korafi kan lafiyata, in ji Tinubu

2023: Amurka za ta mara wa Najeriya baya a harkar zabe

Amurka ta bayyana hakan ne ta bakin ofishin jakadancinta a Najeriya.

2023: Peter Obi ne dan takarata —Obansajo

Obasanjo ya ce Peter Obi ya yi wa sauran ’yan takarar shugaban kasa fintinkau wajen  ilimi da kwarewa.

’Yan Arewa ba su da wani dalilin kin zabar Tinubu — Ganduje

Ya ce bai taba ganin masoyin ’yan Arewa ba irin Tinubu