Babu abin da ya hada ni da Gwamnonin G-5 a London —Tinubu
Tinubu ya karyata cewa ya yi ganawar sirri a London da gwamnonin PDP biyar, da aka fi sani da G-5
Fagen Siyasa
Tinubu ya karyata cewa ya yi ganawar sirri a London da gwamnonin PDP biyar, da aka fi sani da G-5
Gwamnan ya ce ba shi da bukatar yin yakin neman zabe duba da ayyukan da ya yi wa jihar.
Ya ce babu wanda ya fi Buhari APC son ta lashe zabe
Kwamishinar ta ce harkar murdiyar zabe wannan sai ‘yan siyasa amma ban da INEC.
Akin Osuntokun ya zama sabon Darakta-Janar da Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na Jami’yyar LP.