Za mu daukaka kara kan hukuncin kotu —Sadiq Wali
Wali ya ce lauyoyinsa na nazarin hukuncin kotun kafin ya daukaka kara.
Fagen Siyasa
Wali ya ce lauyoyinsa na nazarin hukuncin kotun kafin ya daukaka kara.
Fitacciyar ’yar siyasa, Hajiya Naja’atu Bala Muhammad, ta ce babbar matsalar Najeriya ita ne rashin wadanda za su tabbatar da bin dokokin kasar
Shi ne Daraktan kamfen din Gwamnan a 2011 da 2015
Buhari ya yi batan dabo tun bayan kaddamar da yakin neman zaben APC a Jos.
Mutane biyu sun mutu, uku kuma sun bace bayan yakin neman zaben Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa kuma dan takarar Gwamnan Jihar Delta a Jam’iyyar