Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Cin mutunci kawai abokan hamayya ta suka iya — Tinubu

Tinubu ya ce ya yi wa abokan karawarsa zarra a fagen aiki.

2023: Zan bude duk iyakokin Najeriya idan aka zabe ni – Atiku

Atiku ya ce ba zai bayar da umarnin a harbi mutum don ya dauko buhun shinkafa ba.

’Yan daba sun jikkata mutum 17 a ayarin A.A Zaura

‘Yan daban sun ji wa mutum 17 rauni sannan sun lalata motoci 17.

Sabon rikici ya kunno kai a PDP ta Kano kan ba ’yan takara tuta

Shugaban jam’iyyar ya ce sam ba da tutar haramtacce ne

’Yan daba sun tarwatsa taron APC a Delta 

’Yan daban sun ce tsohon yi awon gaba da shugaban matasan kan ki biyan su wasu kudade.