Abin da ya sa Tinubu da Atiku kasa ambaton jam’iyyunsu
Farfesa Sani Malumfashi ya bayyana cewa za a ci gaba da samun ’yan siyasa da za su yi hakan a nan gaba a Najeriya
Fagen Siyasa
Farfesa Sani Malumfashi ya bayyana cewa za a ci gaba da samun ’yan siyasa da za su yi hakan a nan gaba a Najeriya
Daruruwan magoya bayan Jam’iyyar PDP ne suka sauya sheka zuwa APC a Katsina. Daraktan Yada Labaran Kwamitin Yakin Neman Zaben APC na jihar, Ahmad Abdu
Ya yi alkawarin ne yayin kamfen dinsa a Minna
Jam’iyyar ba ta ba da bayar da cikakken bayani kan dalilin dage tarurrukan ba
Abdullahi Adamu ya ce yadda mutane suka yi a dafifi a gangamin yakin neman zaben Tinubu ya nuna farin jinin APC a wurin ’yan Najeriya