Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Rikicin PDP: Sau 5 na zauna da Wike don yin sulhu —Atiku

Atiku ya ce har yanzu Wike yaje jira, ya ji da wacce zai zo.

An Kona Ofishin Yakin Neman Zaben PDP Na Gombe

A safiyar Litinin wasu da ba a san ko su wane ne ba sun cinna wa Ofishin Yakin Neman Zaben Jam’iyyar PDP na Jihar Gombe wuta. 

Ku yi hattara da romon bakan Atiku —Tinubu ga ’yan Najeriya

“Obasanjo ya rubuta cewa babbar katobara ce, “zunubi ne a nada Atiku a matsayin shugaban Najeriya,” kuma har gobe a kan haka Obasanjo yake,” in ji Tin

Alkawuran manyan ’yan takarar shugaban kasa ga ’yan Najeriya

Aminiya ta tattaro manyan alkawura 12 da ke cikin takardun manufofin manyan ’yan takarar shugaban kasan suka yi wa ’yan Najeriya.

Yadda matasa suka yi wa Shugaban APC zindir

Matasa sun yi wani jigo a Jam’iyyar APC Reshen Jihar Nasarawa tsirara bayan sun lakada mishi duka a wurin taron Jam’iyyar