Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Tsohon ministan sufuri ya sauya sheƙa daga PDP zuwa ADC a Sakkwato

Ya bayyana rikicin shugabanci a matsayin dalilin da ya sa ya fice daga jam’iyyar.

Tsagin Wike ya gudanar da taron zaɓen shugabannin PDP a Kano

Wannan na zuwa ne bayan hukuncin kotu da ya rushe shugabancin jam’iyyar a matakin jiha.

Tambuwal ya koma jam’iyyar ADC

Tsohon gwamnan ya ce rikicin cikin gida da ya addabi PDP ne silar ficewarsa daga jam’iyyar.

Ɗan majalisar Kano ya fice daga NNPP zuwa APC

Ɗan majalisar ya ce rikicin cikin gida da ya addabi NNPP ne dalilin da ya sa ya yanke shawarar ficewa daga jam’iyyar.

Dalilin da na koma jam’iyyar APC — Gwamnan Zamfara

Gwamnan ya koma APC ne domin ci gaba da aiwatar da shirinsa na “Ceto da Sake Gina Zamfara” tare da fifita muradun al’ummar jihar.