Adewole Adebayo: Farfado da manufofin Abiola a SDP
Adebayo wanda ake kira yaron MKO Abiola yana fatan ya farfado da ‘manufofin’ Abiola a zaben 2023.
Fagen Siyasa
Adebayo wanda ake kira yaron MKO Abiola yana fatan ya farfado da ‘manufofin’ Abiola a zaben 2023.
Irabor ya ce, tabbas, ba iya sojoji kadai ba, dukkanin jami’an tsaron Najeriya na fuskanatar wannan matsi daga kowane bangare.
Sanata Nnamani ya ce hikimar matasa su zabi Tinubu shi ne dan takarar na da kyawawan manufofi na kyautata rayuwarsu, kuma zai tafi tare da su.
Oluremi Tinubu ta ce takarar Musulmi da Musulmi a yanzu zai kawo da sabon tsari a fagen siyasar Najeriya a 2023.
Kungiyar Kare Muradun Musulmi a Najeriya (MURIC) ta yi Allah wadai da taron da Hukumar Zabe na Legas (INEC) ta shirya gudanarwa a Cocin Ikeja da ke Ji