Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

2023: Ba mu da dan takara a Najeriya —Birtaniya 

Birtaniya ta ce za ta yi aiki da duk dan takarar shugaban kasa da ya shiga zaben 2023 da ke karatowa.

Ortom ya gayyaci Buhari kaddamar da aiki a Benuwai

Ortom mai yawan sukar Gwamnatin Buhari, ya gayyato shi ne a daidai lokacin da gwamnan ya sa zare da, Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’

Kamaru za mu koma muddin Peter Obi ya fadi zaben 2023 – Babachir

Babachir, ya ce bai san me APC take ba da ta gaza korarsa daga jam’iyyar.

Zan Tona Asirin Wike Idan… —Dogara

Wike ya ce hujjarsa ita ce matsayar Dogara ta baya ta goyon bayan shugabancin Najeriya ya koma hannun ’yan Kudu.

Buhari Ne Ya Gina Hanyar Garinku, Ya Kori Boko Haram —APC Ga Atiku

Lai Mohammed ya ce sai da Buhari ya zo ne ya gina titin zuwa mahaifar Atiku, wanda ya shekara takwas yana mataimakin shugaban kasa a mulkin PDP na she