Ban taba faduwa zabe ba a rayuwata — Tinubu
Tinubu ya ce ba ya tsoron kara wa a zaben 2023 saboda yana da goyon Shugaba Buhari.
Fagen Siyasa
Tinubu ya ce ba ya tsoron kara wa a zaben 2023 saboda yana da goyon Shugaba Buhari.
Ya ce shekara 15 bayan yin Minista, har yanzu ‘yan Abuja na kewarsa
Olaiya Igwe ya wallafa bidiyonsa yadda ya yi zindir a bakin teku yana rokon dodannin teku su ba wa dan takarar sa’a
Kungiyar gwamnonin ta ce gazawar Gwamnatin Shugaba Buhari wajen cika alkawurinta na fitar da ’yan Najeriya daga talauci ne ya sa ’yan kasar suka wayi
Kungiyar Kabilar Ibo ta ce abin da Atiku Abubakar ya shuka yake girba, don haka, gara ya daina bata lokacinsa da dukiyarsa…