‘Ku zabi ’yan takarar PDP amma banda na Shugaban Kasa’
Nan ba da jimawa ba za mu yanke shawarar wanda ya kamata a zaba a kujerar Shugaban Kasa.
Fagen Siyasa
Nan ba da jimawa ba za mu yanke shawarar wanda ya kamata a zaba a kujerar Shugaban Kasa.
Atiku ya bayyana haka ne a gaban manyan ’yan kasuwa a Legas
Kotun Daukaka Kara ta soke takarar Danburam Nuhu da Jam’iyyar PDP ta gabatar a kujerar Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya
Kotu ta umarci INEC ta sanya sunan Sanata Binani a jerin ’yan takarar gwamnan Jihar Adamawa a zaben 2023.
Karon batta tsakanin tsohon Gwamnan Kebbi, Adamu Aliero da Gwamna Atiku Bagudu kan Kujerar Sanatan Kebbi ta Tsakiya a 2023