2023: Mun yi tanadin zuwa zagaye na biyu a zaben Shugaban Kasa
Amma idan ba a yi amfani da su ba, INEC za ta lalata su
Fagen Siyasa
Amma idan ba a yi amfani da su ba, INEC za ta lalata su
Ganin hotunan kunshin nata ya sa wasu ke masa fassara da cewa ya nuna 8 + 8 — wato Tinubu zai yi shekara takwas bayan shekara takwas na mijinta, Shuga
Buhari ya ce suna da kwarin gwiwar Tinubu zai lashe zaben
’Yan takarar na Jam’iyyar APC sun kudiri niyyar daukaka kara kan hukuncin kotun da ta soke takararsu
Ko a ’yan kwanakin nan Jam’iyyar NNPP ta karbi wasu fusatattun matan Jam’iyyar PDP.