Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Buhari ya isa Jos don kaddamar da yakin neman zaben Tinubu/Shettima

Ana sa ran Tinubu ya gabatar da manufofinsa yayin taron

Ba zan rika fita waje ganin likita ba idan na zama Shugaban Kasa – Kwankwaso

Ya ce zai kuma rage yawan fitar da likitocin Najeriya ke yi zuwa ketare

Harin da aka kai min ya saba yarjejeniyar zaman lafiya —Atiku

Ya yi tir da harin ne a yayin ziyarar ban girma da ya kai wa tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Ibrahim Babangida a ranar Juma’a.

Kotu ta soke ’yan takarar APC 16 na Majalisar Dokokin Ribas

Da wannan hukunci, APC ta rasa rabin ’yan takararta na Majalisar Dokokin Jihar Ribas

Barazanar da takarar Atiku ke fuskanta a PDP

Ba zan taba goyon bayan makiyin al’ummar Binuwai ba.