Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Musulmi 82 sun lashe zabe majalisa a Amurka

Musulmi 82 sun yi nasara a zaben rabin zango na Majalisun dokokin kasar Amurka da aka gudanar ranar Latata.

Zan rage haraji, in hako man Borno —Atiku

Ya yi akawarin farfado da Tafkin Chadi, bukatar da ya ce, Shehun Borno, Alhaji Abubakar Ibn Garbai, ya yi.

2023: ‘Harin’ da aka kai wa ayarin Atiku a Borno ya yamutsa hazo

Atiku da PDP sun hakikance cewa ’yan dabar Jam’iyyar APC sun kai musu hari, a yayin da ’yan sanda ke  cewa taron jam’iyyar ya gudana cikin luman

Rikicin PDP: Akwai fahimtar juna tsakanina da su Wike – Gwamnan Bauchi

Hakan dai na alamta barakar da ke tsakanin Gwamnan da Atiku

Rikicin PDP: Wike da wasu Gwamnoni 5 sun ziyarci Gwamnan Bauchi

Ganawar na da alaka da rikicin cikin gida na PDP