Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Rikicin APC Kano: Na San Wanda Ya Sa ’Yan Daba Su Kawo Min Hari —Doguwa

Doguwa ya ce ya yi mamakin harin musamman saboda Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya riga ya yi musu sulhu da Murtala Sule Garo

Matan Najeriya za su dara idan mijina ya zama Shugaban Kasa – Matar Atiku

Ta ce maigidanta zai mayar da hankali a kan bangarori uku na inganta rayuwar matan Najeriya

Gwamnan Bauchi ya yi barazanar ficewa daga kwamitin yakin neman zaben Atiku

Hakan dai zai iya tsananta rikicin cikin gidan PDP

An yi sulhu tsakanin Alhassan Doguwa da Murtala Garo

Da ni da Murtala Sule Garo mun yafi juna kan abubuwan da suka faru.

2023: Kotu ta hana PDP shiga takarar gwamnan Zamfara

Babbar Kotun Tarayya ta soke sabon zaben dan takarar Gwamnan Jihar Zamafara na Jam’iyyar PDP.