Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Fintiri da ’yan majalisar dokokin Adamawa 13 na shirin komawa APC

Yanzu dai ana dakon ganin inda Gwamnan jihar zai koma s hukumance.

Ɗan Majalisar Kano ya tsere bayan an yi masa ihun “ba ma yi” a taron APC

Wannan ne karon farko da ake ganin Jobe a wani taron jama’a a Tofa tun bayan nasarar da ya samu a zaɓen 2023.

Tinubu ya yaba wa Wike kan nasarar APC a zaɓen Abuja

Tinubu ya ce duk da kasancewar Wike ɗan jam’iyyar PDP, nasarorin da ya samu a Abuja sun haifar wa APC ribar siyasa.

A kawo min inda na ce shiga siyasa haram ne — Sheikh Pantami

Sheikh Pantami ya  jefa wannan ƙalubale ne bayan da ya nuna aniyarsa ta neman fitowa takarar kujerar Gwamna a Jihar Gombe.

Babandede ya abunta rajistarsa a APC

Babandede ya samu gagarumar tarba daga dimbin magoya baya da suka tarbe shi daga ƙofar gari har zuwa mazabarsa ta Kasuwar Kuda.