Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

’Yan uwan Gwamnan Sakkwato sun sauya sheka daga jam’iyyarsa

Shugaban APC na Jihar Sakkwato, Isah Sadik Acida, ya tabbatar wa wakilinmu sauya shekar ’yan uwan gwamnan — Alhaji Kabiru Moyi da Habibu Waziri Tambuw

Takarar Gwamnan Kaduna: Kotu ta kori karar Sani Sha’aban

Alkalin kotu, Mai Shari’a Mohammed Garba Umar, ya bayyana cewa kotun ba ta da hurumin sauraron karar.

Rikicin APC: Majalisar Kano ta bukaci uwar jam’iyya ta hukunta Doguwa

Majalisar ta bukaci uwar Jam’iyyar APC ta dauki matakin da ya dace kan Doguwa, saboda munanan dabi’unsa da kuma yadda wuce gona da iri.

PDP ta kori tsohon dan takararta na Gwamna a Ogun daga jam’iyyar

PDP ta ce ta kore shi ne saboda rashin da’a

Gwamnan Kaduna: Kotu za ta yanke hukunci kan dan takarar APC

Kotu za ta yanzk hukunci bayan dage zamanta na ranar Alhamis.