Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zan yi sulhu da kungiyar IPOB —Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP ya ce zai hau teburin sulhu da IPOB da sauran kungiyoyi masu taratsi a Najeriya idan ya ci zabe.

Kotu ta soke zaben fid-da gwanin PDP na kujerar Sanata a Kaduna

Kotun ta kuma umarci PDP ta sake zaben cikin kwana 14

Shugaban PDP na Zamfara, Sani Ahmad, ya rasu

Ya rasu ne bayan fama da gajeruwar jinya

Dan takarar NNPP ya maka jam’iyyar da INEC a kotu

Dan takarar Majalisar Dokokin Jihar Gombe a Jam’iyyar NNPP, Auwal Isiyaku Seiko, ya maka jam’iyyar a gaban babbar kotun jihar.

Satar N1.4bn a banki: EFCC ta kama dan takarar Majalisar NNPP a Kogi

Dan takarar Majalisar Dokokin Jihar Kogi, a Jami’ar NNPP ya shiga hannun EFCC kan satar N1.4bn ta intanet