Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zan soke biyan kudin NECO da JAMB, zan dauki sojoji 750,000 —Kwankwaso

Alkawuran dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar NNPP kan inganta tsaro, ilimi da tattalin arziki

PDP ta nada sabon Shugaba a Katsina

An nadi shi a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na rikon kwarya.

An ba hammata iska tsakanin Doguwa da Garo a Kano

Sabon rikici ya kunno kai a jam’iyyar APC ta jihar Kano biyo bayan rashin fahimtar da ta shiga tsakanin Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakil

Masari ga Katsinawa: Ku yafe min kura-kuran da na yi a mulkina

Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya nemi gafarar al’ummar jihar bisa kura-kuran da ya yi a yayin mulkinsa.

Dalilin da na ki halartar taron titsiye a Kaduna —Kwankwaso

Tarko aka kafa min a Kaduna