Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Rishi Sunak: Fira Minista mafi karancin shekaru a Birtaniya

Duk abin da ya kamata Ku sani kan Rishi Sunak, wanda shi ne Fira Minista mafi karancin shekaru a tsawon shekara 200 a Birtaniya

Dan asalin Indiya na daf da zama Firai Ministan Birtaniya

Rishi shi ne mutum na farko wanda ba dan asalin kasar Birtaniya ba da zai rike wannan mukami.

PDP ta yi wa Jonathan komai, amma ya yi watsi da ita —Sule Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce, yana tausaya wa tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathnan dangane da yadda ya yi watsi da Jam’iyyar PDP.

Pakistan: An haramta wa Imran Khan tsayawa takara

Hukumar Zabe ta Pakistan ta haramta wa tsohon fira ministan kasar Imran Khan tsayawa takara na shekara biyar kan zargin rashawa

Oyo: Dan takarar mataimakin Gwamna a Jam`iyar ADC ya Koma PDP

Dan takarar kujerar Mataimakin Gwamna na Jam’iyar ADC a Jihar Oyo Emmanuel Oyewole, ya sauya sheka zuwa PDP. Dan takarar ya bayyana hakan ne a ganawar