Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

2023: Dalilinmu na titsiye ’yan takarar Shugaban Kasa —Dattawan Arewa 

A farkon makon nan ne wasu kungiyoyin Arewa a karkashin jagorancin Kungiyar Kare Muradun Arewa (ACF) da Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) suka jagoranci w

Ganduje ya karkatar da dukiyar gwamnati don yakin neman zaben dansa —NNPP

Jam’iyyar NNPP na zargin Ganduje da karakatar da motocin gwamnati 30 domin yakin neman zaben dansa, Abba

Liz Truss: Abun da ya ci kujerar Fira Ministar Birtaniya a kwana 45

Lizz Truss ta Jam’iyyar Conservative ita ce fira minista da wa’adinta ya fi gajarta a tarihin kasar Birtaniya.

An yi wa gwamnan Taraba ihun ‘ba mu so’ a wurin taro

Matasa da mata da kananan yara sun yi wa gwamnan Taraba ihun ‘ba ma so’ a gaban uban gidansa.

Yadda za a kece-raini a zaben Gwamnan Sakkwato

Duk da cewar ana jin duriyar ’yan takarar guda hudu, amma dai an fi jin jam’iyyun APC da PDP a jihar