Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaben Osun: ’Yan jarida sun yi tir da yunkurin kashe wakilin Daily Trust

Dan jaridar ya koka da rashin tabuka komai da wasu ’yan sandan da ke wurin suka yi

2023: Atiku ya fara kamfe ta Fadar Sarkin Zazzau

Atiku ya fara ne da ziyarar ban girma ga Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli a fadarsa.

Rikicin PDP: Wike da Ortom sun je ganawa a Turai

Wike da manyan na hannun damansa sun tafi ganawa a Turai bayan ya yi wa Shugaban PDP wankin babban bargo

Tsofaffin fuskokin da ba za su dawo Majalisar Tarayya ba

’Yan Majalisar Tarayya 16 da ba za su koma ba bayan Babban Zabe na shekarar 2023

Mutanen da ya kamata suna gidan yari Buhari ya bai wa lambar girmamawa —Buba Galadima

Buba Galadima ya ce mutum bakwai ne kawai suka cancanci lambar girmamawar, sauran ya kamata a ce suna tsare a kurkuku.