Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Za mu kawo wa Tinubu da Abba ƙuri’u masu yawan gaske a 2027 — Barau

Sanatan ya ce za su haɗa kai da sauran ‘yan jam’iyyar domin samun nasara a zaɓen 2027.

Nasarawa: Fastocin ’yan takarar Gwamna aƙalla 35 sun mamaye gari

Domin ’yan siyasa aƙalla 35 ne suka fito fili suka nuna sha’awarsu ta hanyar liƙa fastocin a allunan da suka mamaye garin Lafia babban birnin jihar.

Kwaccham ya gindaya wa Gwamna Fintiri sharaɗin komawa APC

Gwamna Fintiri na cikin gwamnoni uku kaɗai da suka rage a jam’iyyar adawa daga yankin Arewa, ragowar biyun su ne Gwamnan Bauchi da Zamfara.

Za a iya kama ni a kowane lokaci — El-Rufai

Tsohon gwamnan ya ce APC ta sa ana kama waɗanda ake adawa da gwamnatinta.

Tun da Uba Sani ya hau mulki na fita batunsa — El-Rufai

Ban taɓa kiran Uba Sani ba tun bayan bari na mulki. Shi ne zai kira ni idan yana buƙatar shawara.