‘Tinubu ba zai wulakanta Kiristoci ba’
Abin fa na harkar siyasa ba haka yake ba.
Fagen Siyasa
Abin fa na harkar siyasa ba haka yake ba.
Tsarin da INEC ta tanada ya sa zai yi wuya a yi magudi a Zaben 2023.
Dan takarar Gwamnan Jihar Kano na NNPP, Abba Kabir Yusuf, ya ce jam’iyyar da magoya bayanta ba za su sake amincewa da inkonkulusib ba a zaben 2023. Da
Mutum miliyan biyu daga jihohi 19 na Arewacin Najeriya da Abuja suka ajiye tafiyar Atiku, in ji shugaban kungiyar, Abdallah A. Gama.
Wani mamba a Kwamitin yakin neman zaben PDPm Adetokunbo Pearse, ya roki ’yan Najeriya da su mance da kura-kuarn da jam’iyyar ta tafka lokacin mulkinta