Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Magoya bayan Peter Obi ba su isa su yi tattaki a mahaifarsa ba —Reno Omokri

Tsohon Mataimaki na Musamman ga tsohon Shugaban Kasa Goodluck Ebele Jonathan, Reno Omokri ya ce magoya bayan Peter Obi na Kam’iyyar LP ba su isa su yi

’Yan Kwankwasiya sun far min da wuka, sun kwace wayata —Hadimin Ganduje

Bangaren Kwankwasiyya bai mayar da martani game da zargin da hadimin Ganduje ya yi ba.

Ina makomar Sanata Ahmad Lawan a siyasance?

Ba ma zargin kowa kan rashin nasararsa a kotu.

An tsige Omehia daga matsayin tsohon Gwamnan Ribas

Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta umarci Celestine Omehia ya dawo da hakkokin da aka biya shi daga 2015 zuwa yanzu

Gwamnoni da Kwamitin Amintattun APC sun sa labule

Tsohon Shugaban APC na Kasa, Adams Oshiomhole na daga cikin mahalarta zaman