Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Kwamitin Amintattu na PDP ya gaza cimma matsaya da Wike

Kun san abu ne mai sauki a tattauna, amma yakan dauki lokaci kafin a samu masalaha.

Tinubu/Shetima: An Nada Matar Gwamnan Katsina Jagorar Yakin Neman Zabe

An nada mai dakin Gwamnan Katsina, Dokta Zakiyya Aminu Bello Masari, a matsayin Shugabar Mata ta yakin neman zaben dan takarar Shugaban Kasa a Jam’iya

Rikicin cikin gida ya hana PDP samun dan takarar Gwamnan Ogun a 2023

Baya ga PDP ma, jam’iyar LP ma ba ta da dan takara a jerin sunayen.

An hana ’yan jarida daukar zaman Kwamitin Amintattun PDP da Wike

Kwamitin Amintattu na Jam’iyyar PDP ya kori ’yan jarida daga dakin taron zaman da zai yi da Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike.

Yadda za a fafata neman kujerar Gwamnan Jihar Yobe

Akwai batun cewa Jihar Yobe ta dade ana mata kallon jiha mai alkiblar siyasa daya.