Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

APC ta dage fara yakin neman zaben Shugaban Kasa har sai abin da hali ya yi

APC ta ce za ta sanar da sabon lokaci a nan gaba

APC za ta bude yakin neman zaben Shugaban Kasa da addu’o’i na musamman

A ranar Laraba ce dai jam’iyyar za ta fara yakin neman zaben

Zaben 2023: ’Yan takarar Gwamnan Kaduna a mizani

Ana ganin Sanata Uba Sani zai tabuka sosai saboda kasancewarsa dan jam’iyya mai rike da mulkin jihar.

Jerin ’yan takarar Shugaban Kasa 18 da za su fafata a Zaben 2023

Za a gudanar da zaben Shugaban Kasa a ranar 25 ga Fabrairun badi.

Dalilin da babu sunan Osinbajo a Kwamitin Yakin Neman Zaben Tinubu —APC

Dalilin da Buhari ya hana a saka sunan Mataimakinsa a cikin Kwamitin Yakin Neman Zaben Tinubu.