Wike ya tafi Turai bayan caccakar Atiku da Ayu
Wata majiya a Gidan Gwamnatin Jihar Ribas da ta nemi a sakaya sunanta ta tabbatar da tafiyar gwamnan amma ta ki bayyana inda ya nufa.
Fagen Siyasa
Wata majiya a Gidan Gwamnatin Jihar Ribas da ta nemi a sakaya sunanta ta tabbatar da tafiyar gwamnan amma ta ki bayyana inda ya nufa.
Wike ya ce ya yi watsi da tayin Tinubu da sauran jam’iyu da ke zawarcin sa domin cin zaben 2023
Alhaji Dauda Dare ya samu kuri’u 422.
Mai Shari’a Jauro ya ce mai karar ba shi da hujja, saboda batun tsayar da dan takara al’amarin cikin gida ne da ya kebanci jam’iyyun
A ranar Alhamis, Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya damka ragamar shugabancin Kungiyar Gwamnonin Najeriya ga takwaransa na jihar Sakkwato, Aminu W