Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Takarar Sanata: Kotu ta umarci INEC ta tabbatar da Akpabio

Babbar Kotun Tarayya ta umarci INEC ta tabbatar da takarar Ministan Neja Delta a kujerar Sanatan Akwa Ibom ta Arewa maso Yamma

Babu mai hankalin da zai sake zaben APC a 2023 —Sanata Binos

Sanata Binos Dauda ya ce babu dan Najeriya mai cikakken hankali da zai sake zaben APC a 2023

Zabar PDP Jihadi ne a Katsina —Lado

Lado ya ce ko shakka ba ya yi cewa PDP za ta samu nasara a 2023 a Jihar Katsinan da tazara mai yawa.

’Yan barandar siyasa ne matsalar PDP — Ango Abdullahi

’Yan Arewa zalla ne suka fara assasa jam’iyyar PDP.

Hamza Al-Mustapha ya kai wa Wike ziyara a Fatakwal

Ya kai ziyarar ce a Fatakwal ranar Litinin