HOTUNA: An raba wa ’yan kasuwar Kantin kwari tallafin Atiku na N50m
An raba kudin ne ga mutum 397 a gidan Shekarau
Fagen Siyasa
An raba kudin ne ga mutum 397 a gidan Shekarau
Tuni YBN da 13×13 ska sa zare
A ranar 25 ga Fabrairun 2023 ne za a gudanar da zaben Shugaban Kasa.
Bayan ficewar dan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a jam’iyar NNPP, Malam Ibrahim Shekarau, jam’iyar ta maye guirbinsa da Sanata Rufa’
Rikicin cikin gida ya sa Sanata Walid Jibril yin murabus daga kujerarsa ta Shugaban Kwamitin Amintattu na Jam’iyyar PDP