Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Sai ’yan takara sun biya N10m kafin wallafa fosta —Gwamnatin Kogi

Gwamnatin Jihar Kogi ta kafa dokar tilasta wa ’yan takarar siyasa biyan kudi kafin samun izinin yada fastocinsu.

Dan takarar gwamnan PRP ya rasu mako 1 bayan kaddamarwa

Farfesa Bangbose ya rasu mako daya bayan ya zama dan takarar gwamnan Jam’iyyar PRP na Jihar Ogun

2023: Ya kamata a bai wa PDP dama ta inganta al’amura —Makarfi

Ina da shakku kan ko zabe zai yiwu a wasu yankunan kasar a lokacin babban zaben 2023.

Dan Majalisar Bassa/Jos-North: Kotu ta soke nasarar Musa Avia Agah

Kotun ta ayyana dan takarar Jam’iyyar PRP, Muhammad Adam Alkali, a matsayin wanda ya yi nasara a zaben na ranar 26 ga watan Fabrairu, 2022

Za mu taimaka wa PDP ta fadi zaben 2023 – Wike

Wike na mayar da martani ne ga Shugaban PDP na kasa