Takarar Muslimi da Musulmi shi ne zabi mafi kyau ga Najeriya —Adamu
“Tsarin dimokuradiyya ne, kowa yana da ikon ya rike ra’ayinsa. Kuma wannan hadin ’yan takarar shi ne mafi kyau ga Najeriya a yanzu,”
Fagen Siyasa
“Tsarin dimokuradiyya ne, kowa yana da ikon ya rike ra’ayinsa. Kuma wannan hadin ’yan takarar shi ne mafi kyau ga Najeriya a yanzu,”
Shekarau ya ce baya ga Atiku, Peter Obi ya neme shi ne don ya zama mataimakinsa, Tinubu kuma ya nemi ya koma APC don ya taka rawa a zaben 2023
A karon farko Tinubu ya kai wa Obasanjo ziyarar girmamawa kan takararsa ta 2023
Wani jigo a jam’iyar NNPP, Injiniya Buba Galadima, ya ce dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar, Rabi’u Musa Kwankwaso ne zai lashe
Tuni ya sayi fim din takarar Gwamna a jam’iyyar