Fafaroma Bai Hana Ni Yi Wa Musulmi Yakin Neman Zabe Ba —Lalong
Lalong ya ce yana shakkun imanin Kiristocin da ke sukar shi don ya karbi jagorancin yakin neman zaben Musulmi biyu
Fagen Siyasa
Lalong ya ce yana shakkun imanin Kiristocin da ke sukar shi don ya karbi jagorancin yakin neman zaben Musulmi biyu
Ranar Litinin aka sako Sanata Dariye daga Gidan Yarin Kuje bayan shekara hudu a daure
INEC ta musanta sanya sunan Lawan da Akpabio a matsayin ’yan takarar Sanata a zaben 2023
Ya ce sam bai ga ta zama ba a jam’iyyar
Shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa, Sanata Abdullahi Adamu ya bayyana yunkurin da wasu ‘yan majalisa ke yi na tsige Shugaban Kasa Muhammad