Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Duk wanda ba ya kaunar Jihar Ribas kar ya sa rai da kuri’unmu —Wike

Wike ya ce a shirye jihar take wajen nuna wariya ga ‘yan siyasa a zaben 2023.

Atiku zai gana da ’yan APC 1,615 da suka dawo PDP a Adamawa

Atiku ya bukaci gana wa da sabbin mambobin jam’iyyar a suka koma PDP.

2023: APC ta zabi Lalong a matsayin shugaban yakin zaben Tinubu

APC ta ce Lalong na da hikimar da zai iya jan ragamar yakin neman zaben Tinubu a 2023.

Atiku ya nada Dino Melaye kakakin yakin neman zabensa

Kafin nadin nada, Melaye ya kasance tsohon Sanata daga Jihar Kogi.

‘Akwai ’yan majalisa da dama masu goyon bayan yunkurin tsige Buhari’

Sanatan ya ce masu son tsigewar suna da yawa