Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Atiku da Abdulaziz Yari sun yi ganawar sirri

Wannan na zuwa ne a yayin da shirye-shiryen babban zaɓen shekarar 2027 ke ƙara ƙarfi a yayin da fitattun ’yan siyasa ke sauya lissafi domin makomar si

Sanata Rufai Hanga ya umarci tsoffin shugabannin NNPP su dawo da motocin da ya ba su tun da sun koma APC

Wasiƙar ta ce motocin za su kasance a ofishin Sanatan har sai an warware rikicin cikin gida na jam’iyyar

Kwamishina ya buƙaci mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus daga muƙaminsa 

Kwamishinan ya ce matuƙar mataimakin gwamnan ba zai mara wa Abba baya ba, zai fi dacewa ya ajiye muƙaminsa.

Gwamna Abba zai yi nadamar barinmu — Kwankwaso

Kwankwaso ya bayyana ɓacin ransa kan yadda gwamnan jihar ya fice daga jam’iyyar NNPP.

Na janye takara na mara wa Abba baya — Barau

Barau ya ce abin da ya fi muhimmanci yanzu shi ne a mara wa Gwamna Abba baya, a daina rikici da takaddama, tare da ba shi damar gudanar da mulki ba ta