Haske ya sauka a Jihar Osun —Atiku
Wannan nasara alama ce da ke nuna cewa Atiku na nan tafe.
Fagen Siyasa
Wannan nasara alama ce da ke nuna cewa Atiku na nan tafe.
Adeleke ya lallasa dan takarar jam’iyyar APC kuma gwamna mai ci a Osun.
PDP ta tunkude APC daga kujerar gwamnatin Jihar Osun.
Masu zanga-zangar sun ce ba su yarda a yi “inconclusive” ba.
Masu zabe da wakilan jam’iyyu sun rika cinikayyar kuri’u a bainar jama’a