Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

PRP za ta binciki dan takararta na zaben Gwamnan Osun

PRP ta janye jajibirin zaben Gwamnan Jihar Osun, ta kafa kwamitin ladabtar da dan takararta

Zaben Musulmi da Kirista a baya bai tsinana wa Najeriya komai ba – Oshiomhole

Ya ce kamata ya yi a gwada Musulmai biyu yanzu

Kada Kuri’a Ta Fi Ibada —Jarumin fim

Fitaccen jarumin fim a masana’antar Nollywood Anayo Modestus (Kanayo O Kanyo) ya ce fitar ’yan Najeriya domin yin rajistar zabe ya fi musu alheri a ka

Orubebe ya zama jagoran yakin neman zaben APC a Delta

Orubebe zai jagoranci kwamitin yakin neman zaben dan takarar gwamna na APC a Jihar Delta, Sanata Ovie Omo-Agege

Za a tura ’yan sanda 21,000 don tabbatar da zaman lafiya a zaben Osun

Ya ce jami’an za su tabbatar da zaman lafiya