Gwamnonin APC sun ziyarci Wike a Fatakwal
PDP ta sha alwashin za ta rarrashi gwamna Wike ci gaba da zama a cikinta.
Fagen Siyasa
PDP ta sha alwashin za ta rarrashi gwamna Wike ci gaba da zama a cikinta.
Kudirin jam’iyyar ba zai cika ba dole sai an hada mutane masu aniya iri daya.
Ta sami nasarar ce bayan ta doke mutum biyar
Peter Obi ya yi wa Kwankwaso raddi kan cewa an jima da barin al’ummar Ibo da ma yankin Kudu maso Gabashin Najeriya nisa a baya a siyasa.
Ya ce in aka bibiyo tarihin mulkinsa a Kano, ba ya wasa da ilimi