Shugaban PDP na Kano ya bukaci shugaban jam’iyyar na kasa ya yi murabus
Yi wa yankin Kudu adalci shi ne Iyorchia Ayu ya cika alkawarin da ya dauka na ajiye mukaminsa.
Fagen Siyasa
Yi wa yankin Kudu adalci shi ne Iyorchia Ayu ya cika alkawarin da ya dauka na ajiye mukaminsa.
Kwamitin kamfe na Tinubu ya yi ittifakin dole abokin takararsa ya fito daga Arewa maso Yamma, yanki mafi yawan kuri’i a Najeriya.
Babu abin da muka gani a mulkin APC sai rashin adalci, fatara, yunwa, garkuwa da mutane da kashe-kashe.
Ya ce idan ya karbi Mataimaki, NNPP za ta iya rushewa
Sun bigi krijin cewa su ne suke da ruwan kuri’u