Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

2027: APC na iya fuskantar ƙalubale idan ta sauya Shettima — Musawa

APC ta musanta cewa akwai yiwuwar za ta sauya Kashim Shettima a matsayin abokin takarar Tinubu a Zaɓen 2027.

Abba zai koma jam’iyyar APC a ranar Litinin

Wannan na zuwa ne bayan gwamnan ya fice daga jam’iyyar NNPP a ranar Juma’a.

23 ga Janairu ita ce “Ranar Cin Amana ta Duniya” — Kwankwaso

Tsohon Sanatan ya ce za ake tunawa da ranar domin nuna abubuwan da suka faru na cin amana.

Gwamnatin Kano ta gargaɗi magoya bayanta kan cin mutuncin Kwankwaso

Gwamnatin ta ce za ta hukunta duk wanda aka samu ya muzanta Kwankwaso.

’Yan majalisar dokokin Kano 22 sun fice daga jam’iyyar NNPP

Wannan na zuwa ne biyo bayan ficewar gwamnan jihar daga jam’iyyar NNPP a ranar Juma’a.