Atiku ya yi raddi ga masu sukar sa kan kin daukar Wike a matsayin mataimaki
Daukar Okowa da Atiku ya yi a matsayin abokin takarar ya jawo guna-guni a PDP
Fagen Siyasa
Daukar Okowa da Atiku ya yi a matsayin abokin takarar ya jawo guna-guni a PDP
Gwamnoni 11 sun kaurace wa taron jam’iyya; Ortom ya caccaki Atiku; Fayose ya soki takararsa
A karon farko a tarihin Jihar Zamfara za a fafata zaben gwamna da kwareraren dan takara Dakta Dauda Lawal.
Farfesa Ango Abdullahi da Obasanjo sun yi ittifakin cewa ’yan takarar shugaban kasa da APC da PDP suka tsayar ba su cancanta ba, amma ’yan Najeriya na
Shugaban APC ya ce sauyin sheka ba sabon abu ba ne musamman a irin wannan lokaci na kakar zabe.