2023: Har yanzu ina kokarin neman wanda zai min Mataimaki — Tinubu
Ya ce har yanzu bai kai ga yanke shawara a kan wanda zai dauka ba
Fagen Siyasa
Ya ce har yanzu bai kai ga yanke shawara a kan wanda zai dauka ba
NNPP ta ce ta shirya ba rahowar jam’iyyu mamaki a 2023
INEC ta ce ba a kawo mata bayanan wanda zai yi takarar Sanatan a Mazabar da Ahmad Lawan ke wakilta ba.
Abubakar Jinjiri ya ce ba za ta sabu ba a hana shi neman takara.
Kotu na iya cin tarar APC kan haka.